Jump to content

Marianne Williamson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marianne Williamson
Rayuwa
Haihuwa Houston, 8 ga Yuli, 1952 (72 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta Pomona College (en) Fassara
Bellaire High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci, ɗan siyasa, peace activist (en) Fassara da philanthropist (en) Fassara
Muhimman ayyuka A Return to Love (en) Fassara
Wanda ya ja hankalinsa Louise Hay (en) Fassara
Kayan kida murya
Imani
Jam'iyar siyasa Democratic Party (en) Fassara
marianne.com

Rayuwa ta farko da ilimi

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Williamson a Houston, Texas, a cikin shekara ta 1952. Ita ce ƙarama cikin 'ya'ya uku na Samuel "Sam" Williamson, kuma ta ka sance tsohowar soja a yakin duniya na biyu kuma babban lauyan ce ta shige da fice, da Sophie Ann Kaplan, ta gida da kuma mai ba da gudummawa ga al'umma.

Williamson ta girma ne a cikin dangin matsakaicin matsayi wanda ke yin addinin Yahudanci na Conservative . [1] Iyalinta sun halarci Ikilisiyar Beth Yeshurun . [2] Ta samu ilimin na addinai na duniya da kuma Adalci na zamantakewa a gida kuma ta zama mai sha'awar fafutukar jama'a lokacin da ta ga malaminta yana magana game da Yaƙin Vietnam.[2]

  1. "Interview with Marianne Williamson". Interviews with Max Raskin (in Turanci). Archived from the original on October 12, 2022. Retrieved October 12, 2022.
  2. 2.0 2.1 Debra Nussbaum Cohen (November 28, 2018). "New Age guru Marianne Williamson talks about her Jewishness and 2020 presidential run". Jewish Telegraphic Agency. Archived from the original on June 30, 2019. Retrieved June 28, 2019.