Jump to content

Mario Booysen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mario Booysen
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 15 ga Augusta, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Cape Town Spurs F.C. (en) Fassara2007-201141
Bloemfontein Celtic F.C.2008-200980
Maritzburg United FC2009-2010111
SuperSport United FC2010-2011170
SuperSport United FC2011-2012170
Maritzburg United FC2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 3

Mario Booysen (an haife shi a ranar 15 ga watan Agusta na shekara ta 1988) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda ya taka Wasa a ƙarshe a matsayin mai tsaron baya ga Amazulu a rukunin Premier na Afirka ta Kudu .

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

An zaɓi Booysen a cikin tawagar farko na tawagar Afirka ta Kudu don wasan share fage na CHAN na 2016 da Angola a ranar 17 ga watan Oktoba na shekara ta 2015.[1]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Kanensa David Booysen shima dan wasan kwallon kafa ne.[2]

  1. Gleeson, Mark (12 October 2015). "Bafana Bafana assemble mangy looking mix of players for Angola match". TimesLIVE. South Africa.
  2. "United sign striker Sibisi and defender Booysen from Ajax". The Witness. 26 August 2010. Retrieved 14 October 2020 – via pressreader.com.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Mario Booysen at WorldFootball.net
  • Mario Booysen at National-Football-Teams.com