Jump to content

Mariya Margaretha Kirch

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mariya Margaretha Kirch
Rayuwa
Haihuwa Leipzig, 25 ga Faburairu, 1670
ƙasa Jamus
Mazauni Kingdom of Prussia (en) Fassara
Mutuwa Berlin, 29 Disamba 1720
Ƴan uwa
Abokiyar zama Gottfried Kirch (en) Fassara  (Mayu 1692 -
Yara
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a Ilimin Taurari
Imani
Addini Lutheranism (en) Fassara

Maria Margaretha Kirch (née Winckelmann, a cikin majiyoyin tarihi mai suna Maria Margaretha Kirchin; 25 ga Fabrairu 1670 – 29 Disamba 1720) yar kasar Jamus ce masanin falaki. Ta kasance ɗaya daga cikin shahararrun masanan taurari na farkon lokacinta saboda rubuce-rubucen da ta yi akan haɗin rana tare da Saturn,Venus,da Jupiter a 1709 da 1712.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]