Martha Tembo
Appearance
|
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Haihuwa | Zambiya, 8 ga Maris, 1998 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| ƙasa | Zambiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 154 cm | ||||||||||||||||||||||||||||||||||

Martha Tembo (An haife ta a ranar 8 ga watan Maris shekara ta 1998) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar ƙasar Zambiya wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Zambia . Ta yi takara ga Zambia a gasar cin kofin mata ta Afirka ta shekarar 2018, tana wasa a wasanni uku, da kuma gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 . An nada Tembo a cikin tawagar Zambia don gasar cin kofin duniya ta mata na FIFA shekarar 2023 .