Mary Durojaye
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Landan, 14 ga Yuli, 1990 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| ƙasa |
Najeriya Birtaniya | ||||||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a |
basketball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 185 cm | ||||||||||||||||||||||
Mary Adeola Temitope Asake Durojaye, ko Mary Durojaye, (an haife ta ranar 14 ga watan Yuli, 1990) a Landan, Birtaniya. Yar Birtaniyar ta kasance ƙwararriya ƴar wasan ƙwallon kwando ta asalin ƙasar Nijeriya.
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Bayani a eurobasket.com