Jump to content

Mary Ekpere-Eta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mary Ekpere-Eta
Rayuwa
Sana'a
Sana'a Lauya
Employers Cibiyar Cigaban Mata ta Kasa
Mamba Chartered Institute of Taxation of Nigeria (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Mary Ekpere-Eta lauya ce kuma ‘yar gwagwarmaya a Najeriya. Ita ce Darakta Janar ta Cibiyar Raya Mata ta Kasa (NCWD) da ke Abuja.

Mary Eta lauya ce, manomiya kuma abokiyar aikin Makarantar Koyar da Haraji ta Najeriya. A shekarar 2012 ta yi takarar zama Gwamnan Jihar Kuros Riba. Ita wakiliyar matan Kudu-maso-Kudu ne a kwamitin amintattu na Jam’iyyar APC. [1]

Shugaba Buhari ya naɗa ta a matsayin Darakta Janar na NCWD a watan Afrilu na 2017.[2] [1]

  1. 1.0 1.1 Nkechi Chima Onyele, Women must never settle for inferior positions – Eta, DG, National Centre for Women Development, The Sun, 12 September 2017. Accessed 18 May 2020.
  2. Omeiza Ajayi, Buhari sacks Heads of CPC, PENCOM, 21 Others, Vanguard, 13 April 2017. Accessed 18 May 2020.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]