Masallacin Atiq (Ghadames)
Appearance
Masallacin Atiq | |
---|---|
Ghadames | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Libya |
District of Libya (en) | Nalut District (en) |
Oasis (en) | Ghadames (en) |
Coordinates | 30°07′58″N 9°29′50″E / 30.132753°N 9.497335°E |
History and use | |
Opening | 1258 |
Heritage | |
|
Masallacin Atiq (Larabci: المسجد العتيق, romanized: Masjid Al Atiq) yana cikin Ghadames, Libya. An gina shi a cikin 1258, yana ɗaya daga cikin babban kuma mafi girma masallaci na tsohon garin Ghadames.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Mosques of Old Town Ghadames". archnet.org. Retrieved 2021-09-18.