Masallacin Quba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Masallacin Quba
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaSaudi Arebiya
Administrative territorial entity of Saudi Arabia (en) FassaraMedina Province (en) Fassara
Babban birniMadinah
Coordinates 24°26′21″N 39°37′02″E / 24.439166666667°N 39.617222222222°E / 24.439166666667; 39.617222222222
History and use
Opening622
Addini Musulunci
Karatun Gine-gine
Style (en) Fassara Islamic architecture (en) Fassara

Masallacin Quba masallaci ne a Madina . Masallaci ne mafi daɗewa a duniya. Lokacin da Annabi Muhammad da abokansa suke zuwa Madina, sai suka tsaya a Ƙuba. Muhammad ya fara gina masallacin ne bayan abokinshi ya taimaka masa. Umar na II ya kara wata minaret kuma ya fadada masallacin. Suleiman mai martaba ya rusa masallacin tare da sake gina shi.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]