Masarautar Mongol

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
  • Bulleted list item
Masarautar Mongol
Их Монгол улс (mn)
Flag of the Mongol Empire (en) Imperial Seal of Mongolia (en)
Flag of the Mongol Empire (en) Fassara Imperial Seal of Mongolia (en) Fassara

Wuri

Babban birni Avarga (en) Fassara, Karakorum (en) Fassara, Khanbaliq (en) Fassara da Xanadu (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 160,000,000 (1279)
• Yawan mutane 40 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Mongolic (en) Fassara
Addini Tengrism (en) Fassara, shamanism (en) Fassara, Buddha, Nestorianism (en) Fassara da Musulunci
Labarin ƙasa
Yawan fili 4,000,000 km²
Bayanan tarihi
Mabiyi Jin dynasty (en) Fassara, Qara Khitai (en) Fassara, Western Xia (en) Fassara, Khwarazmian dynasty (en) Fassara da Nizari Ismaili state (en) Fassara
Ƙirƙira 1206
Rushewa 1368 (Gregorian)
Ta biyo baya Ming dynasty (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati elective monarchy (en) Fassara da hereditary monarchy (en) Fassara
Gangar majalisa Kurultai (en) Fassara
• khagan (en) Fassara Genghis Khan (1206)
Ikonomi
Kuɗi balysh (en) Fassara

Masarautar Mongol, yanki ne da manyan Khan na Mongoliyawa ke mulki a ƙarni na sha ukku da sha huɗu (13 da 14),na daya daga cikin manyan daulolin kasa a tarihi.Asalin Mongoliya,ta yi iyaka ne da tsaunukan Khingan ta gabas,tsaunukan Altai da Tian da ke yamma,Kogin Shilka da tsaunukan da ke kusa da Tafkin Baikal a arewa,da kuma Babbar Bangar Sin a kudu.

Genghis Khan ne ya kafa ta a shekarar 1206 AD lokacin da ya haɗa kabilun Mongol da na Turkic. Lokacin da ya mutu a 1227 AD, ya ci yankin Asiya ta Tsakiya, Arewacin Sin da wasu yankuna na gabashin Farisa.Daga baya jikansa Kublai Khan ya ci gaba da faɗaɗa daula kuma ya sami Daular Yuan da ke Mongol ta mallaki China duka. Daular Mongol ta faro daga Gabashin Turai zuwa Yammacin Asiya,gami da Asiya ta Tsakiya da Gabas ta Tsakiya.Karfinta bai daɗe ba, kodayake. Zuwa 1360s ya ragargaza dauloli da yawa, waɗanda duk daga baya aka lalata su..

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]