Matar Fall
Appearance
Matar Fall | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Toulon, 18 ga Maris, 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa |
Faransa Senegal | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 79 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 183 cm |
Matar Fall, wanda kuma aka sani da Martin Fall (an haife shi ranar 18 ga watan Maris ɗin 1982 a Toulon, Faransa) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan asalin ƙasar Faransa haifaffen ƙasar Senegal a halin yanzu yana taka leda a gasar cin kofin Faransa ta CFA 2 don Sporting Toulon Var.[1]
Sunansa na gaskiya Matar, amma ƴan jarida da magoya bayansa sun gurɓata shi a matsayin Martin har tsawon lokaci ana kiransa "mutumin mai suna biyu".
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Matar Fall at National-Football-Teams.com