Matt O'Riley

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Matt O'Riley
Rayuwa
Cikakken suna Matthew Sean O'Riley
Haihuwa London Borough of Hounslow (en) Fassara, 21 Nuwamba, 2000 (23 shekaru)
ƙasa Kingdom of Denmark (en) Fassara
Birtaniya
Norway
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Fulham F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.87 m

Matthew Sean O'Riley (an haife shi 21 ga Nuwamba 2000) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don ƙungiyar Premiership Scotland Celtic. An haife shi a Ingila, yana buga wa tawagar ƙasar Denmark wasa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]