Mayo Ranewo (unguwa)
Appearance
Unguwar Mayo Ranewo | ||||
---|---|---|---|---|
Mazaba | ||||
Bayanai | ||||
Bangare na | Ardo Kola | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Taraba | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Ardo Kola |
Mayo Ranewo unguwa ce a cikin karamar hukumar Ardo Kola, Jalingo a cikin Jihar Taraba dake Najeriya.[1][2][3][4][5] Mayo Ranewo na nan akan lambobin wuri kamar haka; 8° 49' 0" Arewa, 10° 54' 0" Gabas.[6] Garin na da nisan kilomita 180km daga filin jirgin sama na Jalingo.
Rukunan zabe
[gyara sashe | gyara masomin]- Makarantar firamare ta Jiru Dauda
- Pomi, makarantar firamare ta Pomi
- Sarkin Alaro, Fadar Sarkin Yanma
- Sarkin Babbo I, Kofan Billa
- Sarkin Babbo II, Unguwan Kabawa
- Sarkin Garma I, Makarantar firamare ta Garma
- Sarkin Garma II, Makarantar firamare ta Garma
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Dry season rice farmers get inputs in Taraba". Daily Trust. 2022-12-11. Retrieved 2023-01-05.
- ↑ "Wards in Ardo Kola Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 2023-01-05.
- ↑ "Nigeria decide 2019 - Nigeria 2019 Elections information | Polling Unit Locator". nigeriadecide.org. Retrieved 2023-01-05.
- ↑ "Ardo Kola Local Government Local Area". www.finelib.com. Retrieved 2023-01-05.
- ↑ "Mayo Ranewo Polling Units". www.manpower.com.ng. Retrieved 2023-01-05.
- ↑ "Mayo Ranewo Map | Nigeria Google Satellite Maps". www.maplandia.com. Retrieved 2023-01-05.