Mazi Nwonwu
Mazi Nwonwu | |
---|---|
Rayuwa | |
Karatu | |
Makaranta |
Nnamdi Azikiwe University Kwalejin Barewa |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan jarida da marubuci |
Chiagozie Fred Nwonwu wanda ke rubutu da sunan alkalami Mazi Nwonwu marubuci ne, kuma mai ƙir-ƙira da sannan kuma edita na Najeriya. Shi ne kuma manajan edita na Omenana Magazine[1][2][3][4] . A cikin shekarar 2017, an jera sunan shi a matsayin ɗaya daga cikin manyan mutane a cikin kafofin watsa labarai tare da Stephanie Busari da Fisayo Soyombo ta YNaija[5][6] .
Rayuwar farko da aiki
[gyara sashe | gyara masomin]An kuma haifi Nwonwu a Nkwe, wani ƙauye a Enugu, Jihar Enugu . Ya Kuma halarci Kwalejin Gwamnati da ke a Kaduna ( Barewa College a yanzu) sannan ya wuce Jami'ar Nnamdi Azikiwe inda kuma ya karanta Linguistics . Ya yi aiki a matsayin manajan editan a Olisa.TV. Ya kafa Mujallar Omenana a cikin shekarar 2014 tare da Chinelo Onwualu [1] He is also a journalist at BBC.<ref>. Shi ma dan jarida ne a BBC. BBC ta bayyana shi a matsayin ɗaya daga cikin sabon marubucin Najeriya. Ana yi masa kallon ɗaya daga cikin Rubuce-Rubuce na Nageriya na Uku .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 "Mazi Nwonwu". Omenana Magazine. Retrieved August 26, 2021.
- ↑ "BBC Radio 4 – Writing a New Nigeria – Meet the authors". BBC. Retrieved August 26, 2021.
- ↑ Geoff, Ryman (May 31, 2018). "Mazi Chiagozie Nwonwu". Strange Horizons. Issue: 100 African Writers of SFF-Part Nine: The Ake Festival. Retrieved August 26, 2021.
- ↑ "POET OF NO COUNTRY (by Eriata Oribhabor Poetry Prize Judge Mazi Chiagozie F Nwonwu)". WRR. December 20, 2012. Retrieved August 26, 2021.
- ↑ YNaija (January 3, 2018). "#YNaijaPowerList2017: Stephanie Busari, Uche Pedro, Fisayo Soyombo… See the most powerful young persons in the media space » YNaija". YNaija. Retrieved August 26, 2021.
- ↑ "Stephanie Busari, Morayo Afolabi-Brown, Kemi Adetiba named in #YNaijaPowerlist2017 for "Most Powerful Young People in Media"". OloriSuperGal. September 8, 2017. Retrieved August 26, 2021.