Meek Mill
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Cikakken suna | Robert Rihmeek Williams |
| Haihuwa | Philadelphia, 6 Mayu 1987 (38 shekaru) |
| ƙasa | Tarayyar Amurka |
| Harshen uwa | Turanci |
| Ƴan uwa | |
| Ma'aurata |
Milan Harris (mul) Nicki Minaj |
| Karatu | |
| Makaranta |
Strawberry Mansion High School (en) Father Michael McGivney Catholic Academy (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
rapper (en) |
| Muhimman ayyuka |
Charm City Kings (en) |
| Sunan mahaifi | Meek Mill |
| Artistic movement |
East Coast hip-hop (en) hardcore hip-hop (en) gangsta rap (en) trap music (en) |
| Kayan kida | murya |
| Jadawalin Kiɗa |
Maybach Music Group (en) |
| IMDb | nm4049674 |
| meekmilldreamteam.com | |
|
| |
Robert Rihmeek Williams (an haifeshi ranar 6 ga watan Mayu, 1987) wanda aka sami da sunan Meek Mill, dan waqa ne kuma dan Amurka. An haife shi kuma ya girma a Philadelphia, Pennsylvania. Ya fara aikinsa na waqa a matsayin mawaqin rap na yaqi, kuma daga baya ya kafa qungiyar rap na dan gajeren lokaci.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.