Michael Akanji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Michael Akanji
Rayuwa
Haihuwa 1984 (39/40 shekaru)
Sana'a

Michael Akanji (an haife shi a shekara ta 1984) ɗan Najeriya ne daga kabilar Yarbawa. Shi Ma'aikacin Lafiyar Jima'i ne da Lauyan Haƙƙin Jima'i. Ya kasance darakta na The Initiative for Equal Rights (TIERs) kuma a halin yanzu, babban mai ba da shawara ga jama'a na ƴan Najeriya na ƙungiyar (Heartland Alliance International).[1][2][3]

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Michael Akanji a watan Satumban 1984. Ya yi karatu a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayyar, Nasarawa, Federal University of Technology, Minna da Jami'ar San Diego.[4][5] Shine mai ba da shawara kan Lafiyar Jima'i da Haƙƙin Jima'i wanda ayyukansa suka fi mayar da hankali kan ɓangaren LGBTQI da HIV/AIDS.[6][7][8] Michael yana aiki a duk yankin yammacin Afirka.[9] Michael ya yi aiki a faɗin hukumar tare da kungiyoyi daban-daban ciki har da Majalisar Dinkin Duniya a matsayin memba na bincike a kan Rahoton Matasa " Unguwar UNGASS na Ƙaddamar da HIV/AIDS: Muryoyin Mu Gaba " [1] Archived 2023-11-16 at the Wayback Machine.

Ya kuma kasance memba na Kwamitin Shirye-shiryen Gida na Babban Taron Ƙasa na Farko kan Haɗa kai, Daidaito, da Bambance-bambancen Ilimin Jami'a a Najeriya.[10]

Michael na ɗaya daga cikin shirin da akayi na 2015, Shirin Jagorancin Baƙi na Ƙasashen Duniya na Amurka. Har wayau yana daya daga cikin mawallafan; Through the Gender Lens[11] kuma ya kasance mai ba da gudummawa kuma marubucin wallafe-wallafe da yawa.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Onishi, Norimitsu (2015-12-20). "U.S. Support of Gay Rights in Africa May Have Done More Harm Than Good (Published 2015)". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Retrieved 2020-12-29.
  2. Mudia, Jokpa (2020-10-08). "Nigeria: AVAC, Others Offer HIV Awareness Advice". Development Diaries (in Turanci). Retrieved 2020-12-29.[permanent dead link]
  3. "Lagos seeks to end HIV transmission by 2030". Punch Newspapers (in Turanci). 22 July 2016. Retrieved 2020-12-29.
  4. "Michael Akanji — BIOGRAPHY". Luyis Updates (in Turanci). 2020-12-02. Archived from the original on 2021-01-24. Retrieved 2020-12-29.
  5. "In-Focus: Michael Akanji". 9jafeminista (in Turanci). 2019-09-28. Retrieved 2020-12-29.
  6. Osuizigbo-okechukwu, Lucy (2020-10-05). "HIV/AIDS Prevention: NGOs urge FG to leverage pop culture to reach youths". NNN (in Turanci). Retrieved 2020-12-29.
  7. Reporter, Ekemini Ekwere | News (2014-01-21). "Gay Nigerian Woman Speaks To CNN On Newly Signed Law [WATCH]". The Trent (in Turanci). Retrieved 2020-12-29.
  8. "Stop violence against homosexuals". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2015-05-20. Retrieved 2020-12-29.
  9. "Anti-gay law: Openly gay Nigerian woman speaks on CNN (WATCH) » YNaija". YNaija (in Turanci). 2014-01-21. Retrieved 2020-12-29.
  10. "Michael Akanji — BIOGRAPHY". Luyis Updates (in Turanci). 2020-12-02. Archived from the original on 2021-01-24. Retrieved 2020-12-29.
  11. Through the gender lens : a century of social and political development in Nigeria. Soetan, Funmi, 1954-, Akanji, Bola. Lanham. 12 December 2018. ISBN 978-1-4985-9325-0. OCLC 1079410981.CS1 maint: others (link)