Michael Elliott (dan siyasa)
Appearance
|
| |||||||||
2005 - 2006
19 ga Yuli, 1994 - 19 ga Yuli, 1999 District: London West (en) Election: 1994 European Parliament election (en)
25 ga Yuli, 1989 - 18 ga Yuli, 1994 District: London West (en) Election: 1989 European Parliament election (en)
24 ga Yuli, 1984 - 24 ga Yuli, 1989 District: London West (en) Election: 1984 European Parliament election (en) | |||||||||
| Rayuwa | |||||||||
| Haihuwa | Landan, 3 ga Yuni, 1932 (93 shekaru) | ||||||||
| ƙasa | Birtaniya | ||||||||
| Harshen uwa | Turanci | ||||||||
| Karatu | |||||||||
| Harsuna | Turanci | ||||||||
| Sana'a | |||||||||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
| Wurin aiki | Strasbourg da Brussels | ||||||||
| Imani | |||||||||
| Jam'iyar siyasa |
Labour Party (mul) | ||||||||


Michael Norman Elliott (an haife shi 3 gawatan Yuni 1932) Ya kasance ɗan Majalisar Turai (MEP) na mazaɓar Yammacin London.
Karatu da siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]Elliott ya yi karatu a Kwalejin Fasaha ta Brunel kafin ya zama masanin kimiyyar sinadarai. Ya kuma kasance mai fafutuka a Jam'iyyar Labour, yayi aiki a Majalisar gundumar Ealing daga 1964 zuwa 1986. A zaben Majalisar Turai na 1984, an zabe shi don wakiltar mazaɓar Yammacin London, ya rike matsayinhar zuwa 1999.