Jump to content

Mickaël Poté

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mickaël Poté
Rayuwa
HaihuwaLyon, 24 Satumba 1984 (41 shekaru)
ƙasaFaransa
Benin
Karatu
HarsunaFaransanci
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Grenoble Foot 38 (en) Fassara2003-200430
AS Cannes (en) Fassara2004-2007529
Clermont Foot 63 (en) Fassara2007-20096812
  Benin men's national football team (en) Fassara2008-
  OGC Nice (en) Fassara2009-2011212
Le Mans F.C. (en) Fassara2011-2011193
  Dynamo Dresden (en) Fassara2011-20148321
AC Omonia (en) Fassara2014-20152917
Adana Demirspor (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewaAtaka
Lamban wasa9
Nauyi80 Kilogram
Tsayi179 cm
Kyaututtuka
Michael Pote

Mickaël Poté (an haife shi a shekara ta 1984 a birnin Lyon, a ƙasar Faransa) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Benin ne. Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Benin daga shekara ta 2008.

Michael Pote