Miga (Nijeriya)
Appearance
| Wuri | ||||
|---|---|---|---|---|
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jihar Jigawa | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 127,876 (2006) | |||
| • Yawan mutane | 218.22 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 586 km² | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Miga (
Pronunciation (Taimako·bayani)) karamar hukuma ce dake a jihar Jigawa, Arewa maso yamman Nijeriya.karamar hukumace wadda ake cinikaiyar kayan noma.sannan ta hadu da wasu iyakokin kamar haka ,hadeja da jahun.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
