Mihrab
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
Islamic religious building fixture (en) |
| Bangare na | Masallaci |
| Suna a harshen gida | محراب |

|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
Islamic religious building fixture (en) |
| Bangare na | Masallaci |
| Suna a harshen gida | محراب |
A Mihrab ( Larabci: محراب pl. محاريب ) wani gurbi ne a bangon masallaci . Yana nuna mafuskanta (alkiblar Kaaba a Makka, alkiblar da ya kamata Musulmai su fuskanta yayin addua). Bangon da mihrab din yake a ciki shine " katangar alƙibla ."

