Mina El Hammani
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Madrid, 29 Nuwamba, 1993 (31 shekaru) |
| ƙasa |
Ispaniya Moroko Argentina |
| Harshen uwa |
Abzinanci Yaren Sifen |
| Karatu | |
| Harsuna |
Larabci Yaren Sifen Abzinanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da darakta |
| IMDb | nm7263767 |
Mina El Hammani[1] (Larabci: ﻣﻴﻨﺎ ﺍﻟﻟﻤﺎﻧﻲ ; an haife ta ne a ranar 29 ga watan Nuwamba a shekarar 1993)[2] 'yar wasan kwaikwayon kasar Spaniya ce wacce aka fi sani da rawar da ta taka na 'Nadia' a cikin jerin shirye-shiryen talabijin mai dogon zango na Élite.[3]
Rayuwar Farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Mina El Hammani kuma ta girma a garin Madrid. Iyalinta 'yan asalin kasar Morocco ne. Ta fara aikin wasan kwaikwayo a shekarar 2014.[4]