Jump to content

Miyar Pawpaw

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Miyan Pawpaw wani shahararren abinci ne na ɗaya daga cikin ƙabilar Tiv a Najeriya, miyar tana kunshe da busassun flakes na pawpaw, man dabino, naman sa da egusi. [1]

Asali/Tushe

[gyara sashe | gyara masomin]

Miyar ta zama ruwan dare ga ƙabilar Tiv ta jihar Benuwe waɗanda takensu shine "Kwandon Abinci na Ƙasa". [2] [3]

Bayani na gaba ɗaya

[gyara sashe | gyara masomin]

Ana soya naman sa, sannan a zuba kayan da ke cikinsa a tukunya tare da man dabino, egusi, albasa da kayan yaji. Ana barin miya ta dafu na ɗan mintuna kaɗan bayan haka ana ƙara flakes ɗin pawpaw. [4]

Sauran abinci

[gyara sashe | gyara masomin]

Ana fi shan miyar Pawpaw da hadiya kamar su dawa, fufu, eba da semovita [5] [6]

  • Abincin Jamaica
  • Jerin miya
  • Dutsen gwanda
  1. "NIGERIAN FOOD RECIPE: PAWPAW SOUP OF THE TIVS". EveryEvery (in Turanci). 2019-05-01. Retrieved 2022-06-23.
  2. "Pawpaw Soup- A Special Tiv Delicacy". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2018-06-23. Retrieved 2022-06-23.
  3. Headliners (2018-06-23). "Pawpaw Soup- A Special Tiv Delicacy — Guardian Life — The Guardian Nigeria Newspaper – Nigeria and World News | Nigeria News Headlines Today" (in Turanci). Retrieved 2022-06-23.[permanent dead link]
  4. AL, Ayo (2020-01-22). "Pawpaw Soup Recipe: How To Prepare | FabWoman". FabWoman | News, Style, Living Content For The Nigerian Woman (in Turanci). Retrieved 2022-06-23.
  5. "Pawpaw Soup Archives". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). Retrieved 2022-06-23.[permanent dead link]
  6. "PAWPAW SOUP". Epicurious (in Turanci). Retrieved 2022-06-23.[permanent dead link]