Jump to content

Moïse Brou Apanga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Moïse Brou Apanga
Rayuwa
Haihuwa Abidjan, 4 ga Faburairu, 1982
ƙasa Ivory Coast
Gabon
Mutuwa Libreville, 26 ga Afirilu, 2017
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (Ciwon zuciya)
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
FC Politehnica Timișoara (en) Fassara1999-2000
A.C. Perugia Calcio (en) Fassara2000-200400
Brescia Calcio (en) Fassara2004-200600
FC 105 Libreville (en) Fassara2006-2008
  Gabon men's national football team (en) Fassara2007-2013331
  Stade Brestois 29 (en) Fassara2008-2012835
FC 105 Libreville (en) Fassara2012-2013
AS Mangasport (en) Fassara2013-2014
Sapins FC (en) Fassara2015-2016
Q105607402 Fassara2015-2015
FC 105 Libreville (en) Fassara2016-2017
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Nauyi 79 kg
Tsayi 180 cm

Moïse Brou Apanga (4 Fabrairu 1982 - 26 Afrilu 2017) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan baya na tsakiya. An haife shi a Ivory Coast, ya wakilci Gabon a matakin kasa da kasa.

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Brou Apanga ya wakilci kasarsa a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta shekarar 2012, a lokacin da Gabon, a matsayin mai karbar bakuncin gasar, ta kai wasan daf da na kusa da karshe.[1] [2]

Brou Apanga ya mutu a watan Afrilun 2017, bayan ya sha fama da ciwon zuciya yayin da yake horar da kungiyarsa ta FC 105 Libreville. [3]

  1. "AfricanFootball - Gabon" . African Football
  2. "2012 Africa Cup of Nations matches" . African Football .
  3. "Gabon : l'ancien capitaine des Panthères, Moïse Apanga Brou décède lors d'un entrainement" . Africapostnews (in French). 26 April 2017. Archived from the original on 27 April 2017. Retrieved 26 April 2017.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]