Mohammed Balarabe Haladu
Mohammed Balarabe Haladu | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | jihar Kano, 1944 |
Harshen uwa | Hausa |
Mutuwa | 1998 |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Tsaron Nijeriya |
Harsuna |
Turanci Hausa |
Sana'a | |
Digiri | Janar |
Mohammed Balarabe Haladu (1944 – ranar 28 ga watan Yunin 1998) ya kasance Laftanar Janar na Sojojin Najeriya wanda ya zama Kwamandan Kwalejin Tsaro ta Najeriya daga shekarar 1993 zuwa 1994.[1] Ya kuma kasance tsohon ministan masana'antu na tarayya.[2]
An haife shi a Kano, Haladu ya sami horon aikin soja a Makarantar Soja ta Najeriya dake Zariya, Pakistan Military Academy da College of Wales.[3]