Jump to content

Mohammed Sani Idris

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mohammed Sani Idris
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Mohammed Sani Idriss ɗan Najeriya ne kuma ɗan siyasa ne daga jihar Yobe, Najeriya. Yanzu kuma shi ne Kwamishinan Ilimi na Ma’aikatar Ilimi ta farko da Sakandare ta Jihar Yobe bayan da Gwamnan Jihar Mai Mala Buni ya naɗa shi.[1][2][3][4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. https://dailypost.ng/2021/03/01/yobe-education-commissioner-explains-why-state-shut-down-schools/
  2. https://www.blueprint.ng/yobell-soon-rank-among-top-10-in-education-commissioner/
  3. https://muslimvoice.com.ng/2021/12/05/yobe-state-commissioner-of-education-spent-night-in-state-owned-boarding-school/
  4. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-12-25. Retrieved 2023-03-11.