Jump to content

Moses Orkuma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Moses Orkuma
Rayuwa
Haihuwa Gboko, 19 ga Yuli, 1994 (30 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Moses Orkuma (an haife shi a watan yuli 19 ga shi a shekara ta alif ɗari tara da casa'in da hudu1994( a Najeriya ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ke bugawa Umm Salal a matsayin ɗan wasan tsakiya .

A shekarar 2016, Orkuma ya sanya hannu a kungiyar Al Ahli SC ta kasar Libya.

A cikin 2017, ya sanya hannu kan Stade Gabèsien a Tunisia.

A shekarar 2020, ya sanya hannu a kulob din Qatar Sala Umm Salal SC.

Orkuma ya bayyana taka leda a tawagar 'yan kasa da shekaru 20 ta Najeriya a matsayin abin da ya fi burge aikinsa. [1]

 

Hanyoyin hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Playing for Nigeria is the greatest moment of my career – Moses Orkuma brila.net