Moses Waiswa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Moses Waiswa
Rayuwa
Haihuwa Kampala, 20 ga Afirilu, 1997 (26 shekaru)
ƙasa Uganda
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Bunamwaya S.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Moses Waiswa Ndhondhi (an haife shi a ranar 20 ga watan Afrilu, shekara ta alif ɗari tara da casa'in da bakwai 1997) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Uganda wanda ke taka leda a SuperSport United, a matsayin ɗan wasan tsakiya mai kai hari.

Aikin kulob/Ƙungiya[gyara sashe | gyara masomin]

An haife shi a Kampala, ya buga wasan ƙwallon ƙafa a ƙungiyar Växjö United da Vipers.[1] [2] Ya sanya hannu don Vipers a cikin Janairu 2017.[3][4]

 Ya ci gasar Premier ta Uganda ta 2017-18 tare da kulob din.[5]  

A cikin watan Janairu 2020 ya rattaba hannu a kulob din SuperSport United na Afirka ta Kudu.[6]

 A ranar 25 ga watan Janairu 2020 ya fara bugawa SuperSport United wasa da Chippa United.[7]

Ayyukan kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Ya buga wasansa na farko a duniya a Uganda a 2017. [2] Ya zura kwallo a wasansa na farko bayan da aka yi masa kiranye ga tawagar kasar wanda ya zo masa da mamaki.[8]

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

  • 2017-18 Uganda Premier League[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Moses Waiswa". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 9 March 2018.
  2. 2.0 2.1 "Moses Waiswa". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 9 March 2018. Cite error: Invalid <ref> tag; name "NFT" defined multiple times with different content
  3. Denis Bbosa (13 March 2017). "Waiswa announces Vipers arrival in style". Daily Monitor. Retrieved 12 July 2018.
  4. 4.0 4.1 Vipers sports club recruits another left footed player". Airtel Football. 20 January 2017. Retrieved 12 July 2018.
  5. Ismael Kiyongo (29 May 2018). "Moses Waiswa: Togetherness kept us going" . Kawowo. Retrieved 12 July 2018.
  6. Kiyonga Ismael (12 January 2020). "SuperSport finally unveil Moses Waiswa". Kawowo Sports
  7. Kiyonga Ismael (25 January 2020). "SOUTH AFRICA: WAISWA DEBUTS WITH DECENT PERFORMANCE AT SUPERSPORT UNITED". Kawowo Sports
  8. Ismael Kiyongo (25 March 2017). "I didn't expect a national team call at the time, says Waiswa". Kawowo. Retrieved 12 July 2018.