Mozdahir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Group half.svgMozdahir
Bayanai
Iri non-governmental organization (en) Fassara
Ƙasa Senegal
Governance (en) Fassara
Headquarters (en) Fassara Dakar
mozdahir.sn
Institut Mozdahir International

Institut Mozdahir International (IMI) kungiya ce mai zaman kanta (NGO) wanda Cherif Mohamed Aly Aidara ya kafa a shekarar 2000 da shedikwata a Dakar.

Mozdahir na samun fa'idoji daga yarjejeniyar shedikwata da yarda a matsayin kungiya mai zaman kanta (NGO) da kasashe na Afirka da duniya baki daya, harda Senegal, Côte d'Ivoire, Mali, Guinea Bissau, da sauran kasashe.[1][2][3]

Mozdahir yana kasashe 12 kuma yana aiki a bangarori kaman muradun karni a wadannan fannoni da wajajen gyara: Karatu da horarwa na aikin hannu, lafiya, zamantakewa, al'adu, fannin noma, hasken rana, gidaje, gudanarwa, harkar bashi da dashen bishiyoyi.[4][5]

Abokan aiki[gyara sashe | Gyara masomin]

An kafa kungiyar da kyau a kasar Senegal, a bangaren Yammacin Afirka inda take gudanar da ayyukanta daga shedikwatar.

Kungiyar a yanzu haka tanada membobi dubbunnai da suke kowanne yanki a duniya.

A wannan lokacin, IMI suna da abokan aiki a bangarorin ma'aikata da kananan kungiyoyin (Ayyukan Ruwa da Bishiyu, Noma, Ingantacchen Abinci, Ma'aikatu na musamman, dakin taro da sauransu) SGBS, kungiyoyi (Kungiyan Abinci na Duniya), da sauran ire-irensu (Kungiyar Kasa na Eco-villages ANEV, Kungiyar Nubian Vault), da sauran su.

Duba kuma[gyara sashe | Gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Chérif Mohamed Aly Aidara, président de Mozdahir International : « L'islam ne peut pas être une religion de violence » Seneweb.
  2. Finance Islamique : « C'est un moyen de lutte contre la pauvreté » (Chérif Mohamed Aly Aïdara, Président de l'Institut Mozdahir International). Politique221.
  3. APPEL Chérif Mohamed Ali Aïdara, guide des chiites : «Partout dans le monde, les musulmans sont opprimés» Le Quotidien.
  4. Le chiisme au Sénégal Mozdahir. Shia Africa.
  5. Leichtman, Mara A. 2015. Shi'i Cosmopolitanisms in Africa: Lebanese Migration and Religious Conversion in Senegal. Indiana University Press.