Muhammad Abu Ali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Muhammad Abu Ali
Rayuwa
Haihuwa Jihar Kogi, 15 ga Augusta, 1980
ƙasa Najeriya
Mutuwa Abadam, 4 Nuwamba, 2016
Karatu
Makaranta Jami'ar Tsaron Nijeriya
Sana'a
Sana'a soja
Aikin soja
Fannin soja Sojojin Ƙasa na Najeriya
Digiri lieutenant colonel (en) Fassara
Ya faɗaci Rikicin Boko Haram

Muhammad Abu Ali (Yarayu daga watan Augusta 15, 1980 zuwa watan Nuwamba 4, 2016) ya kasance Sojan Najeriya ne, mai matsayin Laftanan Konel, kafin rasuwarsa, shine babban hafsan dake kula da bataliya na 272 Tank. An kashe shi a wani gumurzu tsakanin sojojin Najeriya da ta kungiyar Boko Haram a garin Mallam Fatori, dake Jihar Borno.[1]

Anazarci[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Akinrujomu, Akinyemi. "Pres. Buhari salutes late Army commander Lt. Col. Abu Ali". Naij.com. Retrieved 20 December 2016.