Muhammad Abu Ali
Appearance
Muhammad Abu Ali | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jihar Kogi, 15 ga Augusta, 1980 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | Abadam, 4 Nuwamba, 2016 |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Tsaron Nijeriya |
Sana'a | |
Sana'a | soja |
Aikin soja | |
Fannin soja | Sojojin Ƙasa na Najeriya |
Digiri | lieutenant colonel (en) |
Ya faɗaci | Rikicin Boko Haram |
Muhammad Abu Ali (Yarayu daga watan Augusta 15, 1980 zuwa watan Nuwamba 4, 2016) ya kasance Sojan Najeriya ne, mai matsayin Laftanan Konel, kafin rasuwarsa, shine babban hafsan dake kula da bataliya na 272 Tank. An kashe shi a wani gumurzu tsakanin sojojin Najeriya da ta kungiyar Boko Haram a garin Mallam Fatori, dake Jihar Borno.[1]
Anazarci
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Akinrujomu, Akinyemi. "Pres. Buhari salutes late Army commander Lt. Col. Abu Ali". Naij.com. Retrieved 20 December 2016.