Muhammad Musa (janar)
Appearance
![]() | |||||||
17 Disamba 1985 - 12 ga Maris, 1991 ← Sardar Gul Mohammad Khan Jogezai (en)
1960 - 1966 - Malik Nur Khan (en)
27 Oktoba 1958 - 17 Satumba 1966 ← Ayub Khan (en) | |||||||
| Rayuwa | |||||||
| Haihuwa | Quetta, 20 Oktoba 1908 | ||||||
| ƙasa |
British Raj (en) Pakistan | ||||||
| Harshen uwa | Urdu | ||||||
| Mutuwa | Quetta, 12 ga Maris, 1991 | ||||||
| Makwanci | Mashhad | ||||||
| Ƴan uwa | |||||||
| Mahaifi | Yazdan Khan | ||||||
| Ƴan uwa |
view
| ||||||
| Karatu | |||||||
| Makaranta |
Royal College of Defence Studies (en) Indian Military Academy (en) Command and Staff College (en) | ||||||
| Harsuna | Urdu | ||||||
| Sana'a | |||||||
| Sana'a |
ɗan siyasa, soja da autobiographer (en) | ||||||
| Kyaututtuka | |||||||
| Aikin soja | |||||||
| Digiri |
general (en) | ||||||
| Ya faɗaci | Yakin Duniya na II | ||||||
| Imani | |||||||
| Addini | Musulunci | ||||||
| Jam'iyar siyasa |
independent politician (en) Pakistan Muslim League (en) | ||||||
Janar Muhammad Musa Khan HPk HJ HQA MBE 20 ga Watan Oktoba shekara ta 1908 - 12 ga Maris 1991, babban jami'in soja ne a kasar Pakistan wanda ya yi aiki a matsayin Babban Kwamandan Sojojin Pakistan na Hudu 4 daga shekara ta 1958 zuwa shekara ta 1966, a karkashin shugaban kasar Ayub Khan . Bayan ya yi aiki a matsayin C-in-C na Sojoji, daga baya ya zama babban a kasar ɗan Bold textsiyasa.
