Muhammad al-Arify
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Cikakken suna | Mohamad bin Abd al Rahman bin Milhi bin Mohamad al Arefe |
| Haihuwa | Dammam, 15 ga Yuli, 1970 (55 shekaru) |
| ƙasa | Saudi Arebiya |
| Harshen uwa | Larabci |
| Karatu | |
| Makaranta | Jami'ar Imam Muhammad ibn Saud Islamic |
| Harsuna |
Larabci Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | Liman da marubuci |
| Imani | |
| Addini | Mabiya Sunnah |
| arefe.ws… | |
Muhammad bin Abdul-Rahman al-Arifi ( Larabci: محمد بن عبد الرحمن العريفي , an haife shi 15 ga watan Yuli 1970) marubuci ne ɗan ƙasar Saudiyya da kuma Da'i. Ya kammala karatunsa a jami'ar Sarki Saud, kuma memba ne a ƙungiyar ƙasashen musulmi ta duniya da kuma ƙungiyar Malaman Musulunci.