Jump to content

Musa Awad

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Musa Awad
Rayuwa
Haihuwa Ismailia (en) Fassara, 15 ga Janairu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Egypt national under-20 football team (en) Fassara2010-2013
Al Ahly SC (en) Fassara2013-
  Egypt men's national football team (en) Fassara2013-
Egypt Olympic football team (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Mosaad Awad Salama ( Larabci: مسعد عوض سلامة‎ </link> ) (an haife shi a watan Janairu ranar 15, shekarar 1993 a Ismailia ) golan ƙwallon ƙafa ne daga ƙasar Masar yana bugawa Wadi Degla ta Masar wasa.

Ya kasance memba na tawagar kasar Masar U-20 da ke halartar gasar cin kofin duniya ta FIFA U-20 na shekarar 2013 . [1]

Aikin kulob

[gyara sashe | gyara masomin]

Awad ya fara taka leda a Ismaily da Al-Ahly . Daga baya, ya buga wa Smouha, Tala'ea El Gaish, Haras El Hodoud da kuma Aswan . A cikin watan Oktoba shekarar 2020, ya sanya hannu don Wadi Degla .

Ayyukan kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya buga wasansa na farko da Masar a wasan sada zumunci da Uganda a ranar 14 ga watan Agusta shekarar 2013 karkashin Bob Bradley . [2] Ya buga benci a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya na 2014 da Guinea a ranar 15 ga Satumba shekarar 2013. [3]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]