Musulmai da basu da Ƙungiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wikidata.svgMusulmai da basu da Ƙungiya
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na non-denominational (en) Fassara da Musulunci

Musulmai da basu da Ƙungiya ko Musulmi kawai wani rukuni ne na Musulmi wanda ba ya bi wata hanya ko ɗarika. Ƙasar da ta fi kowane yanki yawan musulmai haka ita ce Kazakhstan da kashi 74%. Sauran ƙasashen da suke da rinjaye sun haɗa da Albania (65%), Kyrgyzstan (64%), Kosovo (58%), Indonesia (56%), Mali (55%), Bosnia and Herzegovina (54%), Uzbekistan (54% ).[1][2][3][4]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Benakis, Theodoros (13 January 2014). "Islamophoobia in Europe!". New Europe. Brussels. Archived from the original on 31 January 2016. Retrieved 20 October 2015. Anyone who has travelled to Central Asia knows of the non-denominational Muslims – those who are neither Shiites nor Sounites, but who accept Islam as a religion generally.
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Longton
  3. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Kirkham
  4. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Pollack