Jump to content

My Wife's Dignity (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
My Wife's Dignity (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1967
Asalin suna كرامة زوجتي
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
During 110 Dakika
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Fatin Abdel Wahab
'yan wasa
Samar
Mai tsarawa Ramses Naguib
Tarihi
External links

Mutuncin Matata ( Larabci na Masar : كرامة زوجتي translit : Karamet Zawgati or Karamat Zawjati ) fim ne na Masar na shekarar 1967 wanda Ihsan Abdel Quddous ya rubuta kuma Fatin Abdel Wahab ta ba da Umarni. Taurarin shirin sun haɗa da Salah Zulfikar da Shadia.[1] It stars Salah Zulfikar and Shadia.[2][3][4][5][6][7][8]

Mahmoud mai son mata. Duk lokacinsa yana shagaltuwa ba tare da tunanin aure ba kuma yana ƙoƙarin kusantar Nadia abokiyar zama a club na tsawon shekaru biyar, amma ta hana shi, wanda ya tilasta masa ya nemi aure kuma ya ƙulla cewa kafin ya yarda cewa idan ya ci amanar ta za ta iya itama dai-dai yadda yayi mata. Mahmoud ya yarda ya aureta, ta samu nasarar maida shi wani mutum mai nasara a rayuwarsa ta aiki. Bayan watanni da yin aure, matar ta yi zargin laifin mijinta, sannan ta gano ha'incinsa da ɗaya daga cikin abokan cinikinsa, sai ta fara aiki da shi ta yadda za ta yi masa ha'inci, wanda ke sanya shi rayuwa cikin azaba da radadi, idan shakku ya karu sai ya sake ta ya bar birnin Alkahira don ya manta da ciwon da yake ciki, sannan ya koma ofishinsa ya yi mamakin wakilin ofishin, ya gabatar masa da wani file, sai ya ga takardun da suka tabbatar da haka. matarsa ba ta yaudare shi ba kuma ya san cewa duk abin da ya faru aiki ne kawai, ya yanke shawarar komawa wurin matarsa bayan ta koya masa darasi wanda ba zai manta ba.

Yan wasan shirin

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Salah Zulfikar : Mahmoud Mokhtar
  • Shadiya : Nadiya
  • Ragaa Al-Geddawy: Suhair
  • George Sidhom : Samida Abdel Samad - Al-Jasoon
  • Adel: Amin
  • Sharifa Maher: Salwa
  • Zeinat Olwi : ɗan rawa
  • Mahmoud Rashad: Kawun Nadia
  • Thoraya Helmy: ɗan rawa
  1. طاقم العمل: فيلم - كرامة زوجتي - 1967 (in Larabci), retrieved 2021-07-22
  2. "Five groundbreaking roles by Shadia which inspired social change". EgyptToday. 2017-12-02. Retrieved 2021-08-28.
  3. "Front Matter". Literature/Film Quarterly. 38 (2). 2010. ISSN 0090-4260. JSTOR 43797663.
  4. Cooledge, Dean R. (2010). "Editorial: History—"Half of Writing is Revision"". Literature/Film Quarterly. 38 (2): 82–83. ISSN 0090-4260. JSTOR 43797664.
  5. Shakespeare and the Arab World. 3 (1 ed.). Berghahn Books. 2019. ISBN 978-1-78920-259-5. JSTOR j.ctv1850hj6.
  6. Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
  7. Leaman, Oliver (2003-12-16). Companion Encyclopedia of Middle Eastern and North African Film (in Turanci). Routledge. ISBN 978-1-134-66252-4.
  8. Sloan, Jane (2007-03-26). Reel Women: An International Directory of Contemporary Feature Films about Women (in Turanci). Scarecrow Press. ISBN 978-1-4616-7082-7.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]