Nélson Semedo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Simpleicons Interface user-outline.svg Nélson Semedo
New Zealand-Portugal (23) (cropped).jpg
Rayuwa
Cikakken suna Nélson Cabral Semedo
Haihuwa Lisbon, 16 Nuwamba, 1993 (29 shekaru)
ƙasa Portugal
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
S.L. Benfica B (en) Fassara2012-
S.L. Benfica (en) Fassara2012-2012
C.D. Fátima (en) Fassara2012-2013290
S.L. Benfica B (en) Fassara2013-2015592
Flag of Portugal.svg  Portugal national association football team (en) Fassara2015-
S.L. Benfica (en) Fassara2015-
Blaugrana.png  FC Barcelona2017-
 
Muƙami ko ƙwarewa fullback (en) Fassara
Lamban wasa 2
Nauyi 65 kg
Tsayi 177 cm

Nélson Semedo (an haife shi a ranar 16 ga watan nuwamba shekara ta 1993 a Lisbon babban birnin Portugal) shi dan wasan kwallon kafa ne na qasar Portugal Wanda yake buga baya a kungiyar kwallon kafa na Wolverhampton Wanderers England..