Nabil Benabdallah
Appearance
|
| |||||
7 Nuwamba, 2008 - 23 ga Augusta, 2009 - Hassan Abouyoub (en)
| |||||
| Rayuwa | |||||
| Haihuwa | Rabat, 3 ga Yuni, 1959 (66 shekaru) | ||||
| ƙasa | Moroko | ||||
| Karatu | |||||
| Makaranta |
Institut national des langues et civilisations orientales (mul) Lycée Descartes (en) | ||||
| Harsuna |
Larabci Turanci Faransanci | ||||
| Sana'a | |||||
| Sana'a |
linguist (en) | ||||
| Imani | |||||
| Jam'iyar siyasa |
Party of Progress and Socialism (en) | ||||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Mohamed Nabil Benabdallah (an haife shi ne 3 ga watan Yunin shekarar 1959) dan siyasan kasar Morocco ne. Ya taba rike mukamin ministan gidaje da birane na kasar Morocco daga shekarar 2012 zuwa shekarar 2018, a matsayin wani bangare na majalisar ministocin Abdelilah Benkirane. [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "نبيل بنعبد الله : وزير السكنى والتعمير وسياسة المدينة (Official biography)" (PDF). Government of Morocco. Retrieved 18 March 2012