Nadiya Kounda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nadiya Kounda
Rayuwa
Haihuwa Casablanca, 24 Oktoba 1989 (34 shekaru)
ƙasa Moroko
Mazauni Montréal
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Makaranta Université de Montréal (en) Fassara : film studies (en) Fassara
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a Jarumi
IMDb nm3339204
nadiakounda.com

Nadia Kounda (an haife ta ranar 24 ga watan Oktoba 1989) ƴar fim ce ta Maroko.[1][2]

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Nadia Kounda a Casablanca, Morocco. Ta fara aikinta a fim da talabijin a shekara ta 2008, a Maroko. A shekara ta 2011, ta taka muhimmiyar rawa a fim ɗin L'amante du rif [fr], inda ta sami karɓuwa a ƙasar ta. A wannan shekarar ta koma Montreal, Kanada, inda ta yi karanci wasan kwaikwayo da shirya fim. A nuna shi a cikin fina-finai da shirye-shiryen talabijin na ƙasa da ƙasa.[3][4]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Boisselet, Pierre (30 September 2017). "Cinéma: la Marocaine Nadia Kounda remporte le prix de la meilleure actrice au festival d'El-Gouna". JeuneAfrique.com (in Faransanci). Retrieved 11 October 2019.
  2. "Le cinéma s'invite à votre soirée télé avec Volubilis, ce dimanche sur 2M". 2M (in Faransanci). Archived from the original on 5 November 2019. Retrieved 11 October 2019.
  3. "Egypte: Nadia Kounda désignée meilleure actrice au festival El-Gouna" (video). 2M (in Faransanci). Retrieved 11 October 2019.
  4. "Moroccan Faouzi Bensaidi's 'Volubilis' Wins Malmoe Festival Jury Prize". Morocco World News (in Turanci). Rabat. 12 October 2018. Retrieved 27 November 2019.
  5. Simon, Alissa (14 December 2011). "The Rif Lover". Variety (in Turanci). Retrieved 27 November 2019.
  6. Mathieson, Craig (1 January 2009). "The Rif Love Review". SBS Movies (in Turanci). Retrieved 27 November 2019.
  7. Kay, Jeremy (19 December 2011). "PSIFF launches Arab Cinema programme". Screen Daily (in Turanci). Retrieved 27 November 2019.
  8. "Rabat". Nederlands Film Festival (in Turanci). 2011. Retrieved 12 May 2022.
  9. van Hoeij, Boyd (26 October 2011). "Rabat". Variety (in Turanci). Retrieved 12 May 2022.
  10. Neilson, Joanna K. (14 April 2020). "Mistaken Movie Review". HorrorDNA (in Turanci). Retrieved 12 May 2022.
  11. "IMDB review". IMDB (in Turanci). 2017. Retrieved 12 May 2022.
  12. "Mistaken". Amazon (in Turanci). 2021. Retrieved 12 May 2022.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]