Nadja Käther, (An haifeta ranar 29 ga watan Satumba, 1988) yar wasa ce, kuma Bajamushiya ce wacce ta kware a wasan tsalle.[1] Ta shiga gasar cin kofin kasashen Turai ta shekarar 2010 da kuma ta Turai a shekarar 2016.