Nafisatou Niang Diallo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nafisatou Niang Diallo
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 11 ga Maris, 1941
ƙasa Senegal
Mutuwa Dakar, 1982
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Marubuci, autobiographer (en) Fassara da marubuci
Muhimman ayyuka Q125219740 Fassara

Nafissatou Niang Diallo (haihuwa 11 ga watan Maris shekaran alif dari tara da arba'in da ɗaya 1941 [1] –da shekaran 1982) marubuci ɗan Senegal ne wanda ya rubuta cikin Faransanci. Bayan ta yi karatu a Toulouse, Faransa, ta fara rubutu. Ta kasance mai ƙwazo a cikin ayyukan jin daɗin jama'a a matsayinta na ungozoma da kuma darekta na cibiyar kula da lafiyar mata da kuma yara, kuma ta bayyana a cikin rubuce-rubucen akwai al'amuran gargajiya da na zamani na al'ummar Senegal. [2] Tarihin rayuwarta De Tilène au Plateau, Yarinya Dakar, wanda aka buga a shekaran 1975, yana daga cikin ayyukan adabi na farko da wata mata 'yar Senegal ta buga, bayan haka ta buga litattafai uku kafin mutuwarta ta farko tana da shekaru arba in da daya 41.

Ta auri Mambaye Diallo a shekarar alif dari tara da sittin da ɗaya 1961 kuma ta haifi ‘ya’ya shida. Ta rasu a shekara ta 1982 tana da shekaru 41.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nafissatou Niang Diallo". Africa and Women Authors, University of Western Australia. Diallo's De Tilène au Plateau states: "Je suis née à Tilène au Camp des Gardes le 11 mars 1941."
  2. "Nafissatou Diallo", in Margaret Busby, Daughters of Africa, London: Jonathan Cape, 1992, p. 512.