Jump to content

Nani Boi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nani Boi
Rayuwa
Haihuwa Nsukka, 23 ga Maris, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a marubuci, Marubiyar yara da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm9463017
Taswirar kasar nigeriya

Nani Boi (An haifeshi Nnaemeka Charles Eze ranar 23 ga watan Maris, 1983)[1] marubucin littattafan yara ne, a Najeriya

Tarihin rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Nani Boi, dan kabilar Igbo a garin Nsukka da ke jihar Enugu. Shi dan asalin garin Orba ne a karamar hukumar Udenu, jihar Enugu, Najeriya. Ya yi karatun Geology a Jami'ar Nigeria Nsukka.[2] Ya bambanta a Masana'antar Nishaɗi ta Najeriya.[3] Ya rubuta littattafai da yawa, ɗaya daga cikinsu sun haɗa da farkon aikinsa Mummy Why daga baya akayi amfani da littafin zuwa fim a 2016. Yana auren Jaruma Uloma Eze.[4] Ya ɗan yi ɗan lokaci a matsayin Mawaƙi, tare da masu fasaha irin su Mr Raw, Kcee, Dekumzy[5] Shi ma ya kasance mai gabatar da shirye-shiryen rediyo ne na ɗan lokaci a Dream 92.5fm Enugu.[6][7]

Bayanan littattafai

[gyara sashe | gyara masomin]
Year Film
Actor Writer Producer Notes
2016 Mummy Why Ee Ee Ee Film adaptation of the book
2018 Lionheart (2018 film) Ee A'a A'a (Driver) Peace Mass Transit
2019 Wrong Initiation[8] Ee Ee Ee Co-Director with Saint-Do featuring Jude Thomas Dawam
  1. "Nani Boi holds novelty match for entertainers and Police officers". 25 March 2018. Retrieved 4 January 2019.[permanent dead link]
  2. Yinka, Ola (19 October 2017). "NANI BOI: MY DREAM WAS TO BE A FOOTBALLER". Retrieved 4 January 2019.
  3. Ukwu, Newton-Ray (23 July 2018). "Pete Edochie, Mr. Ibu, Others Join Nani Boi To Meet Governor Ugwuanyi". Retrieved 4 January 2019.
  4. Atuma, Uche (30 September 2017). "Actresses make good wives –Nani Boi, producer". Retrieved 4 January 2019.
  5. Chisom, Winifred. "INFLUENTIAL PEOPLE IN ENUGU TO WATCH OUT FOR IN 2017". Archived from the original on 5 January 2019. Retrieved 4 January 2019.
  6. Medeme, Ovwe (28 October 2017). "NANI BOI: My dream was to be a footballer". Retrieved 4 January 2019.
  7. Staff, DTN (20 September 2017). "Pete Edochie, Ernest Obi turned my life around- Nani Boi, movie Producer". Retrieved 4 January 2019.
  8. Chioma, Rita (10 October 2017). "NOLLYWOOD PRODUCER, NANI BOI MAKES PLANS FOR WRONG INITIATION". Retrieved 4 January 2019.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]