Jump to content

Nasiru Oussalah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nasiru Oussalah
mutum
Bayanai
Jinsinamiji
Ƙasar asaliAljeriya
SunaNassim (mul) Fassara
Shekarun haihuwa8 Oktoba 1981
Wurin haihuwaBéjaïa
HarsunaLarabci
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Matsayin daya buga/kware a ƙungiyaMai buga tsakiya
Mamba na ƙungiyar wasanniJS Kabylie (en) Fassara, MO Béjaïa (en) Fassara, NA Hussein Dey (en) Fassara, CA Batna (en) Fassara da NA Hussein Dey (en) Fassara
Wasaƙwallon ƙafa

Nassim Oussalah (an haife shi a ranar 8 ga watan Oktoban 1981, a Béjaïa ), ɗan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Aljeriya . A halin yanzu kuma yana taka leda a CA Batna a Algerian Ligue Professionnelle 1 .[1]

  • Ya lashe gasar Algeria sau biyu tare da JS Kabylie a (2006 da 2008)
  • Ya lashe kofin Aljeriya sau daya tare da JS Kabylie a 2011
  1. "24 - OUSSALAH Nassim". www.dzfoot.com. Archived from the original on 26 September 2007.