Jump to content

Nathan Patterson

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nathan Patterson
Rayuwa
Cikakken suna Nathan Kenneth Patterson
Haihuwa Glasgow, 16 Oktoba 2001 (23 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Holyrood Secondary School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Rangers F.C.-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 183 cm

Nathan Kenneth Patterson (an Haife shi 16 ga Oktoba 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Scotland wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan baya na dama don ƙungiyar Premier League Everton da kungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Scotland.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.