Nawazuddin Siddiqui
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Budhana (en) |
| ƙasa | Indiya |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifiya | Mehroonisa Siddiqui |
| Karatu | |
| Makaranta |
Bhartendu Academy of Dramatic Arts (en) Gurukul Kangri University (en) National School of Drama (en) |
| Harsuna | Harshen Hindu |
| Malamai |
Bhartendu Academy of Dramatic Arts (en) |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi |
|
Mahalarcin
| |
| Kyaututtuka | |
| Imani | |
| Addini | Musulunci |
| IMDb | nm1596350 |
| nawazuddinsiddiqui.com | |




Nawazuddin Siddiqui (An haifeshi ranar 19 ga watan Mayu, shekara ta alif dari tara da saba'in da hudu miladiyya 1974) Dan wasan Indiya ne wanda aka sani da aikinsa a cikin fina-finan Hindi. An san shi da rawar da ya taka a Gangs of Wasseypur (2012), The Lunchbox (2013), Raman Raghav 2.0 (2016), da Manto (2018), a tsakanin wasu. Kimanin fina-finai takwas da ya fito a cikinsu an nuna shi a bikin Fim na Cannes. Ya lashe kyaututtuka da yawa, gami da lambar yabo ta Fina-Finan kasa, Kyautar Fim, da Kyautar OTT na Filmfare guda biyu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.