New Bussa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
New Bussa

Suna saboda Bussa
Wuri
Map
 9°54′N 4°30′E / 9.9°N 4.5°E / 9.9; 4.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Neja
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 24,449 (2007)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

New Bussa Gari ne, da keJihar Neja, ƙasar Najeriya.Sabon wurin Bussa ne bayan dam din tafkin Kainji ya saita wurin sa daya gabata a karkashin ruwa. Ya zuwa 2007 New Bussa yana da ƙiyasin yawan jama'a 24,449. Sabuwar Bussa ita ce hedikwatar masarautar Borgu da karamar hukumar Borgu.

Yanayin Garin[gyara sashe | gyara masomin]

Sabon Bussa yana zaune a 9°53'N 4°31'E, sannan asalin Garin Bussa yana nan a kusan kilomita arba'in da sabuwar Bussa a 10°13'15"N 4°28'31"E (Yanayin altitu kafa 561 ko 170 mita)