New Horizons College

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
New Horizons College
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Shafin yanar gizo nhcminna.org
Wuri
Map
 9°37′20″N 6°32′21″E / 9.6221°N 6.53914°E / 9.6221; 6.53914

Kwalejin New Horizons Islamiyya ce ta musulinci a Minna, Jihar Neja, Najeriya, wacce aka kafa a 1995. Makarantar tana ɗaya daga cikin makarantu huɗu da asusun amintattun ilimi na Musulunci ya kafa, Islamic Educational Trust, Minna.

Bayan Fage[gyara sashe | gyara masomin]

Kwalejin New Horizon, Minna makarantar hadin gwiwa ce, tare da cakuda taɓawar Musulunci. Ana ajiye ɗalibai mata da maza a azuzuwan daban don haka addini yatanadar.

Manhaja[gyara sashe | gyara masomin]

Manhajar makarantar ta dogara ne akan dukkan Manhajojin Najeriyar (Manhajar karatu ta ƙasa, matakin IGCSE 'O') da kuma tsarin Musulunci.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Adireshin waje[gyara sashe | gyara masomin]