Nicolò Rovella

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nicolò Rovella
Rayuwa
Haihuwa Segrate (en) Fassara, 4 Disamba 2001 (22 shekaru)
ƙasa Italiya
Karatu
Harsuna Italiyanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Genoa CFC (en) Fassara2019-60
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.79 m

Nicolò Rovella (an haife shi 4 Disamba 2001) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Italiya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Serie A Lazio, aro daga Juventus.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]