Nkem Akaraiwe
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 22 Disamba 1996 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
| Harshen uwa | Harshen, Ibo | ||||||||||||||||||
| Karatu | |||||||||||||||||||
| Harsuna |
Turanci Harshen, Ibo Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a |
basketball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa |
small forward (en) | ||||||||||||||||||
| Nauyi | 154 lb | ||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.83 m | ||||||||||||||||||
Nkem Akaraiwe (An haifeta ranar 22 ga watan Disamba, 1996). Ƴar wasan ƙwallon kwando ce, ƴar Najeriya mai bugawa ƙungiyar ƙwallon kwando ta bankin First Bank da kuma tawagar Najeriya.[1]
Ta halarci gasar cin kofin ƙwallon kwando ta mata na FIBA na shekarar 2018.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Nkem Akaraiwe at FIBA