Jump to content

Noha Tarek

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Noha Tarek
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 1 ga Maris, 1999 (25 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Fatih Vatan Spor (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Noha Tarek
Noha Tarek
Noha Tarek

Noha Menna Tarek Sayed Saber (an Haife ta a ranar 1 ga watan Maris shekarar 2000) ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Masar wacce ke buga wasan gaba a ƙungiyar Al Shabab ta Saudi Arabiya da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Masar. A baya tana buga wasa a El Gouna FC sanye da lamba 11 kuma ta gasar kwallon kafa ta mata ta Turkiyya Fatih Vatan Spor mai lamba 74.

An haifi Tarek a Alkahira, Masar ranar 1 ga watan Maris shekarar 1999.

Sana'ar wasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Menna Tarek (ja) ta buga kwallo ga Fatih Vatan Spor a wasan gida na gasar 2018-19 ta Mata ta Turkiyya ta farko da Kireçburnu Spor .
Noha Tarek

Menna Tarek ta koma Turkiyya a watan Nuwamba Shekarar 2018 don shiga Fatih Vatan Spor, wacce ke taka leda a gasar kwallon kafa ta mata ta Turkiyya. Ta ci kwallo daya a wasan farko da sabon kulob din ta.

Ƙasashen Duniya

[gyara sashe | gyara masomin]
NohaTarek da AltunSanca

Menna Tarek ta fito ne a tawagar kwallon kafa ta mata ta Masar a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta mata na shekarar 2016 da aka gudanar a Kamaru.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Noha Tarek at Goalzz.com (also in Arabic at Kooora.com)
  • Menna Tarek on Instagram

Samfuri:Egypt squad 2016 Africa Women Cup of NationsWikimedia Commons on Noha Tarek