Nourane Fotsing Moluh Hassana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Nourane Fotsing Moluh Hassana
Member of the National Assembly of Cameroon (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Kairo, 11 Disamba 1987 (36 shekaru)
ƙasa Kameru
Karatu
Makaranta Université de Douala (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, deputy (en) Fassara da ɗan kasuwa

Nourane Moluh Hassana Epse Fotsing, wacce kuma aka fi sani da Nourane Foster (an haife ta a ranar 11 ga watan Disamba, 1987, a Alkahira, Masar) 'yar kasuwa ce kuma 'yar siyasa 'yar Kamaru. A zaɓen 'yan majalisar dokokin Kamaru na shekarar 2020 an zaɓe ta a Majalisar Dokoki ta ƙasa a matsayin mamba a jam'iyyar Cameron voice Party for National Reconciliation (CPRN). [1] Ita ce ta kafa alamar Nourishka kuma tana tafiyar da kamfanonin Nourishka Hair, Nourishka Cosmétiques da Nourishka Hotel. [2] [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Résultats des élections législatives de 2020: Nourane Foster devient la première députée PCRN élue à Douala". Actu Cameroun (in Faransanci). 2020-03-01. Retrieved 2020-05-25.
  2. "Portrait : Nourane Foster, CEO et fondatrice de Nourishka". Je Wanda Magazine (in Faransanci). 2019-10-07. Retrieved 2020-05-25.
  3. "Nourane Foster, cofounder & CEO Nourishka: la nouvelle icône féminine des affaires au Cameroun". CAMEROON CEO (in Faransanci). 2018-08-03. Retrieved 2020-05-25.