Novak Djokovic
Novak Djokovic (har-sr|Новак Ђоковић / Novak Đoković, lafazi|nôʋaːk dʑôːkoʋitɕ|furucci|Sr_Novak_Djokovic;[1] an haife shi a 22 watan Mayu 1987) Dan kasar Serbiya ne kuma kwararren Ɗan'wasan tenis wanda ayanzu shine na daya (No. 1) a jerin maza yan'wasan tenis a Gamayyar kwararrun tenis wanda akafi sani da turanci da Association of Tennis Professionals (ATP)) .[2]
Djokovic ya lashe 16 Grand Slam na ɗaɗɗaiku maza, da ATP Finals titles biyar, 33 ATP Tour Masters 1000 titles, 12 ATP Tour 500 titles, da riƙe matsayin No. 1 na ATP rankings sama da makonni 250. A manyan gasa, ya kafa tarihi na lashe gasar Australian Open sau bakwai, Wimbledon titles guda biyar, US Open titles biyar da French Open title daya. Bayan samun nasararsa a 2016 French Open, yazama na takwas a tarihi Waɗanda suka kai ga samun Career Grand Slam kuma na ukun yan'wasa da suke da kuma dukkanin manyan gasa hudu a lokaci daya, na farko tun Rod Laver a 1969,[3] kuma shine na farko kadai daya cimma hakan a wurare uku daban-daban.[4] Shi kadai ne namiji Kuma na farko dan'wasa daya lashe gasa Tara na Masters 1000 tournaments.[5][6]
Djokovic shine dan'wasan kasar Serbiya na farko da yazama na No. 1 a ATP kuma na farko dan'wasa namiji daya wakilci kasar Serbiya daya lashe Grand Slam na daddaiku. Kuma sau shida yana lashe ITF World Champion da sau biyar a zama ATP year-end No. 1 na matsayin jerin yan'wasa. Djokovic yasamu kyautuka da dama, wanda yahada dq Laureus World Sports Award for Sportsman of the Year (sai hudu)[7] da kuma 2011 BBC Overseas Sports Personality of the Year award. Har wayau an bashi Order of St. Sava, da Order of Karađorđe's Star, da kuma Order of the Republika Srpska.[8][9][10]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "The pronunciation by Novak Djokovic himself". ATPWorldTour.com.
- ↑ "ATP Rankings". ATP World Tour.
- ↑ Ubha, Ravi. "Djokovic completes grand slam collection". CNN. Retrieved 6 June 2016.
- ↑ Priyansh. "Novak Djokovic Becomes First Man to Hold All Slams on Three Surfaces, Dawns His Era". The Wire. Archived from the original on 6 June 2016. Retrieved 6 June 2016. Unknown parameter
|deadurl=
ignored (|url-status=
suggested) (help) - ↑ "Djokovic Completes Career Golden Masters". ATP Tour.
- ↑ "Nine To Shine: Djokovic Claims Historic Cincy Crown". ATP Tour.
- ↑ ""Laureus" za Novaka Đokovića!" (in Sabiyan). B92. 6 February 2012. Retrieved 1 December 2012.
- ↑ "Đokoviću uručen Orden Svetog Save" (in Sabiyan). B92. 28 April 2011. Retrieved 1 December 2012.
- ↑ "Tadić odlikovao Đokovića" (in Sabiyan). B92. 14 February 2012. Retrieved 1 December 2012.
- ↑ "Orden Republike Srpske za VMA i Djokovica" (in Sabiyan). nezavisne.com. Retrieved 30 September 2015.